Tehran (IQNA) An yi wa ministan harkokin addini na kasar Tunisiya bayani kan yadda aka buga cikakken kur'ani mai tsarki na farko na makafi.
Lambar Labari: 3486911 Ranar Watsawa : 2022/02/05
Tehran (IQNA) kwamitin musulmi n kasar Habasha ya bukaci da a hukunta wadanda suke da hannu wajen rusa masallacin tarihi na Najashi.
Lambar Labari: 3485536 Ranar Watsawa : 2021/01/08